Isa ga babban shafi
Najeriya

Gwamnonin arewa da 'Yan Majalisu sun yi maraba da kafa kwamitin yi wa Boko Haram Afuwa

Gwamnonin Jahohin Arewacin Najeriya da ‘Yan majalisarsu sun yi maraba da kafa kwamatin da shugaban Najeriya ya yi domin tsara hanyar da za’a bi wajen yi wa ‘Yan kungiyarJama’atu Ahli Sunnah Lid Da’awa da ake kira Boko Haram afuwa tare da kira ga ‘Yan kasa su ba kwamitin goyan baya don samun nasarar lamarin kamar yadda zaku ji a Rahoton Kabir Yusuf daga Abuja.

Sule Lamido Gwamnan Jahar Jigawa a  Najeriya
Sule Lamido Gwamnan Jahar Jigawa a Najeriya
Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.