Isa ga babban shafi
Najeriya

Wasu Jahohin Arewacin Najeriya sun mayar da Martani akan suna fama da Talauci

Wasu Gwamnonin Jahohin Arewacin Najeriya sun mayar da Martani game da Rahoton hukumar Kididdiga wanda ya bayyana cewar suna fama da fatara da talauci kamar yadda Rahoton yace Jahohin Sokoto da Katsina da Gombe su ne a sahun gaba. Sai dai kuma Gwamnan Jahar Gombe Alh. Ibrahim Dankwambo ya karyata Rahoton  kamar yadda za ku ji a Rahoton Shehu Saulawa daga Bauchi.

Gwamnan Jahar Gombe Alh Ibrahim Dankwambo
Gwamnan Jahar Gombe Alh Ibrahim Dankwambo Leadership Newspaper
Talla

04:27

Rahoton Shehu Saulawa game da Talauci a Arewacin Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.