Isa ga babban shafi
Najeriya

Taron Dattawa da Gwamnoni Arewa maso Gabas a Najeriya game da tsaro

A Najeriya Gwamnoni Shida da ke Yankin Arewa Maso Gabas, sun kammala taron koli na yini guda,domin duba makomar bangaren na Najeriya da ke fama da matsalolin tattalin arziki da kalubalen rashin tsaro. Daga dajin yawon shakatawa da bude-ido na Yankari da aka gudanar da taron, wakilin RFI Hausa Shehu Saulawa ya aiko da rahoto.

Mallam Adamu Ciroma daya daga cikin dattawan Arewacin Najeriya.
Mallam Adamu Ciroma daya daga cikin dattawan Arewacin Najeriya. en.wikipedia.org
Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.