Ministan yada labaran Najeriya, Labaran Maku - RFI

 

Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h30 GMT
  Labarai 05/07/2015 06:00 GMT
 • 07h00 - 07h30 GMT
  Labarai 05/07/2015 07:00 GMT
 • 16h00 - 17h00 GMT
  Labarai 05/07/2015 16:00 GMT
 • 20h00 - 20h30 GMT
  Labarai 04/07/2015 20:00 GMT
Rufewa

Bakonmu a Yau

Ministan yada labaran Najeriya, Labaran Maku

Ministan yada labaran Najeriya, Labaran Maku
 
Labaran Maku Ministan Yada labaran Najeriya a Gwamnatin Jonathan

Majalisar zartaswar Najeriya ta kammala zamanta na bana, inda zaman Majalisar ya mayar da hankali kan jimamin hadarin jirgin saman da ya yi sanadiyar mutuwar tsohon Gwamnan Kaduna, Patrick Ibrahim Yakowa da tsohon mai bai wa shugaban kasar shawara a fannin tsaro Janar Andrew Azazi. Ministan yada labaran kasar Labaran ya yi wa RFI bayanin jimamin Gwamnati.


A game da wannan maudu'i

 • Najeriya

  Jonathan yace za’a yi binciken musabbabin hadarin jirgin da ya kashe su Yakowa

  Domin karin bayani

 • Najeriya

  Akwai Dan Sanda cikin wadanda suka kai hari a Dogon Dawa

  Domin karin bayani

 • Najeriya

  Matasan Kiristoci da Musulmin Arewacin Najeriya sun nemi hadin kan juna

  Domin karin bayani

 • Najeriya

  Bama bamai sun tashi a Kaduna da Abuja a ginin Jaridar This Day

  Domin karin bayani

 • Dr Usman Muhammed na Cibiyar horar da ‘Yan Majalisu a Najeriya

  Dr Usman Muhammed na Cibiyar horar da ‘Yan Majalisu a Najeriya

  Shugaban kasar Masar ya ce kasar ta fada cikin yaki sakamakon wani kazamin hari da ‘Yan Tawaye suka kai Sinai a ranar Alhamis wanda ya yi sanadiyar halaka mutane …

 • Malam Yakubu Yahaya Katsina

  Malam Yakubu Yahaya Katsina

  Yau uku ga watan yuli, shekaru biyu cur kenan da kifar da zababbiyar gwamnatin dimokuradiyya ta Mohammad Morsi a kasar Masar.To sai dai a sakon da ta fitar a jajibirin …

 • Dakta Sani Yahaya

  Dakta Sani Yahaya

  Shugaban kasar Faransa François Hollande, ya Fara ziyara a kasashen Afrika, da suka hada da Benin, Angola da Kamaru, domin inganta huldar diflomasiyya tsakanin …

 • Dr Haruna Yarima na Jami’ar Ahmadu Bello

  Dr Haruna Yarima na Jami’ar Ahmadu Bello

  Bayan shugaban hukumar zaben Najeriya Farfesa Attahiru Muhammad Jega ya kawo karshen aikinsa a hukumar inda ya jagoranci zabuka guda biyu a wa’adin shugabancinsa …

 • Dr. Abarshi Magalma

  Dr. Abarshi Magalma

  Shugabannin kasashen yammacin Africa biyar sun gudanar da wani taro  a birnin Abidjan na Cote d’Ivoire game da matsalolin karancin hasken wutar lantarki da …

 • Hon Sama'ila Muhammed

  Hon Sama'ila Muhammed

  Firiya Ministan Girka Alexi Tsipiras ya ce zaben jin ra’ayin jama’ar kasar da za’ayi a karshen wannan mako zai ba su damar samun karfin kulla yarjejiniya …

 • A yau ne aka cika shekarar guda da shugaban kungiyar ISIL ya sanar da kafa daular Islama

  A yau ne aka cika shekarar guda da shugaban kungiyar ISIL ya sanar da kafa daular Islama

  A yau ne aka cika shekarar guda da shugaban kungiyar mayakan jihadin Islama a yankin gabas ta tsikaya ISIL, Abu Bakr-al Baghdadi ya sanar da kafa daular Islama a kasashen …

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure