Ministan yada labaran Najeriya, Labaran Maku - RFI

 

Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h30 GMT
  Labarai 03/09/2015 06:00 GMT
 • 07h00 - 07h30 GMT
  Labarai 03/09/2015 07:00 GMT
 • 16h00 - 17h00 GMT
  Labarai 02/09/2015 16:00 GMT
 • 20h00 - 20h30 GMT
  Labarai 02/09/2015 20:00 GMT

Labaran karshe

 • Tarayyar Turai ta buakci Kasashenta su baiwa baki akalla dubu 100 mafaka
 • Hukumomin Kasar Hungary sun bude tashar jirgin kasa domin 'Yan gudun Hijira su samu tafiya Yammancin Turai

Bakonmu a Yau

Ministan yada labaran Najeriya, Labaran Maku

Ministan yada labaran Najeriya, Labaran Maku
 
Labaran Maku Ministan Yada labaran Najeriya a Gwamnatin Jonathan

Majalisar zartaswar Najeriya ta kammala zamanta na bana, inda zaman Majalisar ya mayar da hankali kan jimamin hadarin jirgin saman da ya yi sanadiyar mutuwar tsohon Gwamnan Kaduna, Patrick Ibrahim Yakowa da tsohon mai bai wa shugaban kasar shawara a fannin tsaro Janar Andrew Azazi. Ministan yada labaran kasar Labaran ya yi wa RFI bayanin jimamin Gwamnati.


A game da wannan maudu'i

 • Najeriya

  Jonathan yace za’a yi binciken musabbabin hadarin jirgin da ya kashe su Yakowa

  Domin karin bayani

 • Najeriya

  Akwai Dan Sanda cikin wadanda suka kai hari a Dogon Dawa

  Domin karin bayani

 • Najeriya

  Matasan Kiristoci da Musulmin Arewacin Najeriya sun nemi hadin kan juna

  Domin karin bayani

 • Najeriya

  Bama bamai sun tashi a Kaduna da Abuja a ginin Jaridar This Day

  Domin karin bayani

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure