Isa ga babban shafi
Najeriya

Najeriya ce kasa ta 35 a Cin Hanci, Ko menene aikin EFCC da ICPC?

A Wani Rahoton Kungiyar Transparency international an bayyana sunan Najeriya a matsayin kasa ta 35 da cin hanci da rashawa suka yi katutu. Wakilin RFI Hausa Muhd Kabiru Yusuf daga Abuja Birnin Tarayya ya diba ayyukan aikin EFCC da ICPC da Gwamnati ta kafa domin yaki da masu yi wa kasa zagon kasa.

Wasu Tsoffin Gwamnonin Jaohohin Najeriya da Hukumar EFCC da ke yaki da cin Hanci ta Zarga
Wasu Tsoffin Gwamnonin Jaohohin Najeriya da Hukumar EFCC da ke yaki da cin Hanci ta Zarga
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.