Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h30 GMT
  Labarai 31/05 06h00 GMT
 • 07h00 - 07h30 GMT
  Labarai 31/05 07h00 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Shiri da Marubutan Adabin Hausa

Shiri da Marubutan Adabin Hausa
 
Littafan Hausa a Jahar Kano. By talatu-carmen

Shirin Dandalin Fasahar Fina Finan Hausa ya zanta ne da Shugannin kungiyar Marubutan zube a Arewacin Najeriya. Shirin ya tattauna matsalolin da Ake fuskanta ta bangaren rubutun zube tsakanin marubuta da kuma ci gaban da aka samu.


A game da wannan maudu'i

 • Rayuwar mawaka mata a arewacin Najeriya

  Rayuwar mawaka mata a arewacin Najeriya

  A cikin shirin dandalin fina finai Hawa Kabir ta jiyo mana yadda wasu daga cikin yan wasan musamman mata ke rayuwa dama irin kalubale da suke fuskanta a cikin aikin nasu.

 • Tattaunawa da Ado Isa Reza

  Tattaunawa da Ado Isa Reza

  Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya tattauna ne tare da dan wasan fim din Hausa Ado Isa da ake kira Reza yanki bakauye mai fitowa Dan Daudu. Shirin ya ji tarihinsa …

 • Salon Rubuta Labari a Fim

  Salon Rubuta Labari a Fim

  Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya tattauna ne dangane da salon rubuta labari a Fim. Shirin ya tattauna da masu ruwa da tsaki a harakar Fim na Hausa a Kano Najeriya.

 • fina-finai a Najeriya

  fina-finai a Najeriya

  A Najeriya sana'ar fina finai na daga cikin ayyukan da ke bukatar lokaci, ilimi da  hankuri,   Hauwa Kabir ta samu zantawa da wasu dake gudanar da wanan aiki …

 • Kalubalen 'Yan Fim na Hausa

  Kalubalen 'Yan Fim na Hausa

  Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai ya tattauna akan kalubalen da 'Yan Fim na Hausa ke fuskanta. Shirin ya tattauna da wasu masu harakar Fim a Kano.

 • Lafazi a Fina-finan Hausa

  Lafazi a Fina-finan Hausa

  Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya yi nazari ne kan amfani da lafazi ko kalami a fina-finan Hausa.

 • Tattaunawa da Shehu Hassan Kano 'Tundirki'

  Tattaunawa da Shehu Hassan Kano 'Tundirki'

  Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya tattauna da Shehu Hassan kano wanda ya yi fice, da farin jini, wajen barkwanci, kuma ya fara harkan wasan kwaikwayo ne daga wasannin …

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure