Isa ga babban shafi
Najeriya-Botswana

Ziyarar Jonathan na Najeriya a Botswana

Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan da shugaban Botswana Ian Khama sun nemi kasashen Afrika amfani da arzikin da Allah ya ba su domin yi wa al'ummar aiki don kaucewa cin bashi a wata ziyarar kwanaki biyu da Jonathan ya kai kasar Botswana.

Shugaban Nigeria Goodluck tare da matarsa Patience
Shugaban Nigeria Goodluck tare da matarsa Patience
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.