Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h30 GMT
  Labarai 09/02 06h00 GMT
 • 07h00 - 07h30 GMT
  Labarai 09/02 07h00 GMT
 • 16h00 - 17h00 GMT
  Labarai 09/02 16h00 GMT
 • 20h00 - 20h30 GMT
  Labarai 08/02 20h00 GMT

Muhimmancin Gwajin jini ga ma'aurata kafin aure

Muhimmancin Gwajin jini ga ma'aurata kafin aure
 
Wani mai cutar HIV dauke da maganin shi Reuters/Sukree Sukplang

Shirin Lafiya Jari ya yi bayani akan muhimmancin gwajin jini ga ma'aurata kafin aure, inda muka tattauna da masana da kuma wasu magidanta.


A game da wannan maudu'i

 • Alamomin Cutar zika

  Alamomin Cutar zika

  Shirin Lafiya Jari ya tattauna da likitoci kan Cutar Zika da ta bulla a kasashen Latin kuma ta ke ci gaba da yaduwa zuwa wasu yankuna na duniya.

 • Cutar Lassa na ci gaba da yaduwa a Najeriya

  Cutar Lassa na ci gaba da yaduwa a Najeriya

  Shirin Lafiya Jari ya tattauna game da cutar Lassa da ke ci gaba da yaduwa a sassan Najeriya.

 • Zazzabin Lassa na cigaba da yaduwa a Najeriya

  Zazzabin Lassa na cigaba da yaduwa a Najeriya

  Shirin Lafiya Jari na wannan makon ya yi Nazari tare da tattaunawa da Likitoci kan Zazzabin Lassa dake Cigaba da Yaduwa a Najeriya tare da Ramatu Garba Baba.

 • Lafiyar Idon Al'umma

  Lafiyar Idon Al'umma

  Shirin Lafiya Jari ya yi bayani game da lafiyar ido ga al'umma. Shirin ya tattauna da likitoci kan wannan matsalar.

 • Cutar Sankarar Mama

  Cutar Sankarar Mama

  Shirin Lafiya Jari ya tattauna da likitoci game da matsalar cutar sankarar Mama da kuma hanyoyin magance cutar.

 • Bicinke dangane da Cizon maciji

  Bicinke dangane da Cizon maciji

  Ramatu Garba Baba ta yo dubi ne kan wannan sanarwa daga kungiyar likitoci ta kasa da kasa ta Medecins Sans Frontiere dangane da yankewar magani cizon maciji daga Faransa.

 • Lafiyar fatar Dan Adam

  Lafiyar fatar Dan Adam

  Shirin lafiya Jari ya yi bayani ne game da illar amfani da man shafe shafe domin sauya fata zuwa fara. Shirin ya tattauna da wasu mata kan dalilin sauya fatarsu tare …

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure