Nazarin ci gaban Najeriya a shekaru 52 - RFI

 

Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h30 GMT
  Labarai 03/07/2015 06:00 GMT
 • 07h00 - 07h30 GMT
  Labarai 03/07/2015 07:00 GMT
 • 16h00 - 17h00 GMT
  Labarai 02/07/2015 16:00 GMT
 • 20h00 - 20h30 GMT
  Labarai 02/07/2015 20:00 GMT
Rufewa

Dandalin Siyasa

Nazarin ci gaban Najeriya a shekaru 52

Nazarin ci gaban Najeriya a shekaru 52
 
Tsohon Shugaban Najeriya, Janar Ibrahim Badamasi Babangida a lokacin da ya ke zantawa da RFI RFI/Bashir

A ranar daya ga watan Octoba ne, Najeriya za ta yi bukin cika shekaru 52 da samun ‘Yancin kai daga Turawan mulkin mallaka. Amma Wasu na cewa har yanzu tana da sauran tafiya, idan aka kwatanta kasar da sauran kasashen da suka samu ‘Yancin kai tare. A cikin Shirin Duniyarmu A Yau, Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari game da matsalolin Najeriya tare wasu tsoffin shugabanin kasar.


A game da wannan maudu'i

 • Najeriya

  Boko Haram ta dauki alhakin kai hare hare kan cibiyoyin sadarwa a Najeriya

  Domin karin bayani

 • Najeriya

  ‘Yan fashin teku sun kwace wani jirgin ruwan Singapore a Najeriya

  Domin karin bayani

 • AU-Najeriya

  Kungiyar AU za ta taimakawa Najeriya yaki ta da Ta’addanci

  Domin karin bayani

 • Najeriya

  Gwamnoni Arewacin Najeriya sun kafa kwamitin magance matsalar tsaro

  Domin karin bayani

 • Sabbin gwamnoni sun tarar da dimbin basusuka a Najeriya

  Sabbin gwamnoni sun tarar da dimbin basusuka a Najeriya

  Shirin Dandalin Siyasa na wannan mako, ya mayar da hankali ne a game da irin bashin da gwamnonin wasu jihohi ke ikirarin cewa sun gada daga wadanda suka gabace su. Bashir …

 • Rikicin zabe a Majalisun Tarayyar Najeriya

  Rikicin zabe a Majalisun Tarayyar Najeriya

  Rikici a Majalisun Tarayyar Najeriya, sakamakon yadda wasu 'yayan jam'iyyar APC mai mulkin kasar suka ki bin umurnin jam'iyyar na zaben wadanda ta tsayar takarar neman …

 • Kalubalen da ke gaban Buhari

  Kalubalen da ke gaban Buhari

  Shirin Dandalin Siyasa ya yi nazari ne game da manyan kalubalen da ke gaban sabon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.

 • Rikicin zauren Majalisar wakilan Najeriya

  Rikicin zauren Majalisar wakilan Najeriya

  Shirin dandalin Siyasa a wannan lokaci ya mayar da hankali ne akan rikici da aka tafka a zauran Majalisar kasar, rikici da ya kai ga baiwa hamata Iska tare da Bashir …

 • Bikin rantsar da Buhari a Najeriya

  Bikin rantsar da Buhari a Najeriya

  Shirin Dandalin Siyasa ya tattauna ne game da bikin Rantsar da Muhammadu Buhari a matsayin sabon shugaban Najeriya.

 • Shugaban PDP Ahmed Mu'azu ya yi murabus

  Shugaban PDP Ahmed Mu'azu ya yi murabus

  Shirin Dandalin Siyasa ya tattauna kan rikicin Jam'iyyar PDP da ta sha kaye a zaben 2015 a Najeriya. Shirin ya mayar da hankali game da murabus din shugaban PDP Ahmed …

 • Faduwar PDP a zaben Najeriya

  Faduwar PDP a zaben Najeriya

  Shirin Dandalin Siyasa ya yi nazari ne game da yadda Jam'iyyar PDP ta sha kaye a zaben Najeriya bayan ta shafe shekaru 16 tana shugabanci a kasar. Sannan shirin ya yi …

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure