Nazarin ci gaban Najeriya a shekaru 52 - RFI

 

Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h30 GMT
  Labarai 04/09/2015 06:00 GMT
 • 07h00 - 07h30 GMT
  Labarai 04/09/2015 07:00 GMT
 • 16h00 - 17h00 GMT
  Labarai 04/09/2015 16:00 GMT
 • 20h00 - 20h30 GMT
  Labarai 04/09/2015 20:00 GMT

Labaran karshe

 • IS ta saki Kiristoci 15 data kama a baya a Kauyan Al-Qaryatain na Syria
 • Daular Larabawa ta ce Sojinta 45 ne suka mutu a harin bam da aka kai Kasar Yemen

Dandalin Siyasa

Nazarin ci gaban Najeriya a shekaru 52

Nazarin ci gaban Najeriya a shekaru 52
 
Tsohon Shugaban Najeriya, Janar Ibrahim Badamasi Babangida a lokacin da ya ke zantawa da RFI RFI/Bashir

A ranar daya ga watan Octoba ne, Najeriya za ta yi bukin cika shekaru 52 da samun ‘Yancin kai daga Turawan mulkin mallaka. Amma Wasu na cewa har yanzu tana da sauran tafiya, idan aka kwatanta kasar da sauran kasashen da suka samu ‘Yancin kai tare. A cikin Shirin Duniyarmu A Yau, Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari game da matsalolin Najeriya tare wasu tsoffin shugabanin kasar.


A game da wannan maudu'i

 • Najeriya

  Boko Haram ta dauki alhakin kai hare hare kan cibiyoyin sadarwa a Najeriya

  Domin karin bayani

 • Najeriya

  ‘Yan fashin teku sun kwace wani jirgin ruwan Singapore a Najeriya

  Domin karin bayani

 • AU-Najeriya

  Kungiyar AU za ta taimakawa Najeriya yaki ta da Ta’addanci

  Domin karin bayani

 • Najeriya

  Gwamnoni Arewacin Najeriya sun kafa kwamitin magance matsalar tsaro

  Domin karin bayani

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure