Malam Isa Yuguda, Gwamnan Jahar Bauchi - RFI

 

Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h30 GMT
  Labarai 06/07/2015 06:00 GMT
 • 07h00 - 07h30 GMT
  Labarai 06/07/2015 07:00 GMT
 • 16h00 - 17h00 GMT
  Labarai 06/07/2015 16:00 GMT
 • 20h00 - 20h30 GMT
  Labarai 06/07/2015 20:00 GMT
Gaggauce
Wata 'yar kunar bakin wake ta kai harin bam a masallacin Aliyu bin Abi Dalib dake Kano
Rufewa

Bakonmu a Yau

Malam Isa Yuguda, Gwamnan Jahar Bauchi

Malam Isa Yuguda, Gwamnan Jahar Bauchi
 
Malam Isa Yuguda Gwamnan Jahar Bauchi Bauchi state governor

Gwamnoni Shida da ke yankin Arewa maso Gabas, sun cim ma wata yarjejeniya neman lasisin samun albarkatun man Fetur daga gwamnatin tarayya, domin fara aikin hako Man a yankin da masana ke cewa yana da arzikin ma'adanai a karkashin kasa. Gwamnan jihar Bauchi Malam Isa Yuguda ya yi wa wakilin RFI Shehu Saulawa karin bayanin inda aka kwana kan wannan batu.


A game da wannan maudu'i

 • Harin Jos: Sheikh Sani Yahya Jingir

  Harin Jos: Sheikh Sani Yahya Jingir

  Sheikh Sani Yahya Jingir ya yi wa Bashir Ibrahim Idris Karin bayani akan harin da ‘Yan bindiga suka kai a Masallacin da ya ke gabatar da Tafsirin watan Ramadana …

 • Yan Boko Haram sun kashe mutane da dama

  Yan Boko Haram sun kashe mutane da dama

  Kungiyar  Boko haram ta zafafa kai hare hare a Jihar Barno da Yobe inda suka kashe mutane sama da 200 a makon jiya. Maharan sun kai hari garin Zabarmari inda suka …

 • Dr Usman Muhammed na Cibiyar horar da ‘Yan Majalisu a Najeriya

  Dr Usman Muhammed na Cibiyar horar da ‘Yan Majalisu a Najeriya

  Shugaban kasar Masar ya ce kasar ta fada cikin yaki sakamakon wani kazamin hari da ‘Yan Tawaye suka kai Sinai a ranar Alhamis wanda ya yi sanadiyar halaka mutane …

 • Malam Yakubu Yahaya Katsina

  Malam Yakubu Yahaya Katsina

  Yau uku ga watan yuli, shekaru biyu cur kenan da kifar da zababbiyar gwamnatin dimokuradiyya ta Mohammad Morsi a kasar Masar.To sai dai a sakon da ta fitar a jajibirin …

 • Dakta Sani Yahaya

  Dakta Sani Yahaya

  Shugaban kasar Faransa François Hollande, ya Fara ziyara a kasashen Afrika, da suka hada da Benin, Angola da Kamaru, domin inganta huldar diflomasiyya tsakanin …

 • Dr Haruna Yarima na Jami’ar Ahmadu Bello

  Dr Haruna Yarima na Jami’ar Ahmadu Bello

  Bayan shugaban hukumar zaben Najeriya Farfesa Attahiru Muhammad Jega ya kawo karshen aikinsa a hukumar inda ya jagoranci zabuka guda biyu a wa’adin shugabancinsa …

 • Dr. Abarshi Magalma

  Dr. Abarshi Magalma

  Shugabannin kasashen yammacin Africa biyar sun gudanar da wani taro  a birnin Abidjan na Cote d’Ivoire game da matsalolin karancin hasken wutar lantarki da …

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure