Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h30 GMT
  Labarai 30/11 06h00 GMT
 • 07h00 - 07h30 GMT
  Labarai 30/11 07h00 GMT
 • 16h00 - 17h00 GMT
  Labarai 30/11 16h00 GMT
 • 20h00 - 20h30 GMT
  Labarai 29/11 20h00 GMT

Malam Isa Yuguda, Gwamnan Jahar Bauchi

Malam Isa Yuguda, Gwamnan Jahar Bauchi
 
Malam Isa Yuguda Gwamnan Jahar Bauchi Bauchi state governor

Gwamnoni Shida da ke yankin Arewa maso Gabas, sun cim ma wata yarjejeniya neman lasisin samun albarkatun man Fetur daga gwamnatin tarayya, domin fara aikin hako Man a yankin da masana ke cewa yana da arzikin ma'adanai a karkashin kasa. Gwamnan jihar Bauchi Malam Isa Yuguda ya yi wa wakilin RFI Shehu Saulawa karin bayanin inda aka kwana kan wannan batu.


A game da wannan maudu'i

 • Taron Paris : Farfesa Adamu Tanko na Jami’ar Bayero Kano

  Taron Paris : Farfesa Adamu Tanko na Jami’ar Bayero Kano

  A yau Litinin ake soma taron duniya na magance matsalar canjin yanayi a birnin Paris inda shugabanin kasashe 150 za su halarta. Taron na zuwa ne bayan an gudanar da zanga-zanga …

 • Balarabe Ladan, Editan Jaridar Aminya

  Balarabe Ladan, Editan Jaridar Aminya

  Kamar yadda aka saba duk Jumaa, sabuwar jaridar Aminiya ke fitowa, kuma Garba Aliyu Zaria ya nemi ji daga bakin Editan jaridar Alhaji Balarabe Ladan irin labaran dake …

 • Dakta Junaidu Muhammad Masani Siyasar Rasha

  Dakta Junaidu Muhammad Masani Siyasar Rasha

  Shugaban Kasar Russia Vladimir Putin yayi alkawarin daukar matakai masu tsauri kan harbor jirgin kasar da Turkiya tayi, wanda ya bayyana a matsayin cin amana. Tuni dai …

 • Ayuba Waba shugaban kungiyar Kwadago a Najeriya

  Ayuba Waba shugaban kungiyar Kwadago a Najeriya

  Kungiyar Kwadago a Najeriya ta sa kafa ta yi watsi da ikrarin gwamnonin kasar kan cewar ba za su iya biyan albashi mafi karanci na Naira 18,000 saboda faduwar farashin …

 • Jaridar Aminiya

  Jaridar Aminiya

  A yau Juma'a Garba Aliyu Zaria ya tattauna da  Editan jaridar Aminiya dake Najeriya,Alaji Balarabe Ladan, Su samu tattaunawa kan muhiman batutuwan da jaridar ta …

 • Habou Ali Dan Jarida a Mali

  Habou Ali Dan Jarida a Mali

  Akalla mutane 22 aka tabbatar da mutuwarsu a harin da ‘Yan bindiga suka yi garkuwa da mutane da dama a ginin wata babbar otel ta Radisson Blue da ‘Yan kasashen …

 • Gwaman jihar Katsina, Amina Bello Masari

  Gwaman jihar Katsina, Amina Bello Masari

  Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya ziyarci jihar Lagos domin duba kadarorin gwamnatin Jihar. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shi akan dalilin ziyarar da …

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure