Isa ga babban shafi
Wasanni

Gasar Polo a Zaria

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya kai ziyara ne filin kwallon Dawaki wasan Polo da aka gudanar a garin Zaria jahar Kaduna Tarayyar Najeriya. An kwashe shekaru masu yawa ba tare da gudanar da wasan Polo ba a garin Zaria amma sai a wannan karon kungiyoyin wasan na Polo daga sasssan Najeriya suka halarci zaria don fafatawa.A cikin shirin zaku ji yadda aka gudanar da gasar.

Gasar Kwallon dawaki da aka gudanar a Zaria
Gasar Kwallon dawaki da aka gudanar a Zaria Leadership Newspaper
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.