Isa ga babban shafi
Nigeria

Mutane da dama sun mutu a Nigeria sanadiyar Cutar Kwalera

GWAMNATIN Nigeria, tace akalla mutane 20 suka rasa rayukansu a Jihohin Yobe, Bauchi, Kano, Oyo, Nasarawa da Jigawa sakamakon cutar amai da gudawa, yayin da wata majiya ke cewa, adadin ya zarce dari. A kowace shekara ana sdamun irin wannan matsalar ta cutar ta amai da gudawa, da ake kira colera a turance.Ministan kasa a ma’aikatar lafiya, Dr Aliyu Muhammaed Pate, yayi bayanai akai.  

Wani wanda cutar Colera ta daidaita
Wani wanda cutar Colera ta daidaita Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.