Lafiya Jari ce
Kalubalen da mata ke fuskanta kan tsadar audugar kunzugu lokacin al'ada
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:59
A kasashe masu tasowa dubun-dubatar mata ne ke fuskantar kalubalen karancin wayewar kai game da amfani da audugar kunzugu lokacin al'ada, yayinda a bangare guda tsadarta ke hana wasu amfani da ita. a cikin wannan shirin na Lafiya Jari ce za ku ji wasu daga cikin matsalolin da mata ke fuskanta a duk karshen wata.