Lafiya Jari ce
Sakamakon babban taron yaki da cutukan Sida, Tarin Fuka da Malaria
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:55
Shirin Lafiya Jari na wannan makon ya maida hankali ne kan sakamakon babban taron kasashe, kungiyoyi da sauran masu ruwa da tsaki kan tara kudaden yaki da cutukan Sida, Tarin Fuka, da kuma Malaria.