Lafiya Jari ce
Taron kungiyar masana hada magunguna a Najeriya kan yadda za'a magance matsalar muggan kwayoyi
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:11
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan mako, ya maida hankalinsa kan taron da masana hada magunguna na Najeriya suka shirya, domin lalubo hanyar magance matsalar shan muggan kwayoyi dake dada fadada a tsakanin matasa, magidanta da matan aure a Najeriya.