Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne kan cutar zazzabin Lassa da ta sake barkewa a wasu jihohin Najeriya, abin da ya haddasa …
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari ne game da matsalar karancin jinin taimakwa marasa lafiya a Jamhuriyar Nijar, abin da ke …
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne kan nasarori da kuma kalubale da kwararru suka gamu da su a kokarinsu na lalubo hanyar …
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan mako, ya maida hankalinsa kan taron da masana hada magunguna na Najeriya suka shirya, domin lalubo hanyar magance matsalar shan …
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan mako ya yi nazari ne akan cutar mutuwar barin jiki. Shirin wanda Azima Bashir Aminu ta gabatar ya tattauna da masana kan dalilan da suke …
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon,tare da Zainab Ibrahim, ya ci gaba da tattaunawa kan badakalar inshoran lafiya a Najeriya, tsakanin shugaban gudanarwar hukumar …