Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Isa Marte da ya yi binciko maganin Kansa

Wallafawa ranar:

Wani fitaccen masanin bincike a Jami’ar Maiduguri da ke Najeriya, Farfesa Isa Marte Hussain ya samu lambar girma sakamakon wani bincike da ya yi a bangaren samun maganin cutar Kansa ko kuma Daji. Bayan wannan nasara a ranar Alhamis, an karrama wannan Shehun Malamin a birnin Abuja. Bayan bikin karramawar, Muhammad Sani Abubakar ya tattauna da shi.

Farfesa Isa Marte Hussain
Farfesa Isa Marte Hussain RFI/ Bashir
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.