Maganin gargajiya na warkar da Kanjamau da Kansa (2)
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya dora ne kan na makon jiya, in da ya yi nazari game da maganin gargajiya da ke warkar da masu dauke da miyagun cutuka kamar Kanjamau da Kansa. A wannan karo shirin ya fadada bayani kan mahangar likitocin zamani game da maganin gargajiya.