Lafiya Jari ce
Dabi'un da ke haddasa yaduwar Cutar Koda a wasu jihohin Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:16
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon, ya tattauna da masu ruwa da tsaki a fannin lafiya, kan wani binciken masana lafiya da ya yi gargadin cewa cutar koda na neman zama babbar barazana a wasu jihohin arewacin Najeriya guda hudu.