Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Kasashen duniya na goyon bayan haramta sigari

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne kan goyon bayan da Hukumar Lafiya ta Duniya ta samu daga manyan kasashen duniya don haramta shigar da taba sigari saboda mummunar illar da sigarin ke haifarwa ga rayuwar bil'adam, in da a kowacce shekara mutane akalla miliyan bakwai ke rasa rayukansu a dalilin zukar tabar.

Akalla mutane miliyan bakwai na rasa rayukansu a dalilin zukar taba sigari a kowacce shekara a sassan duniya
Akalla mutane miliyan bakwai na rasa rayukansu a dalilin zukar taba sigari a kowacce shekara a sassan duniya PHILIPPE HUGUEN / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.