Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Dalilan da ke haddasa cutar Gyambon Ciki (Ulcer)

Wallafawa ranar:

Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan mako ya tattauna Dakta Isma'il Muhammad Inuwa, kwararren likita a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano da ke jihar Kano a Najeriya, akan cutar Gyambon Ciki, dalilan da suke haddasa cutar, yanayi da kuma hadarinta.

Shan kwayoyin maganin ciwon jiki na haddasa cutar Gyambon Ciki (Ulcer).
Shan kwayoyin maganin ciwon jiki na haddasa cutar Gyambon Ciki (Ulcer). AAFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.