Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Kalubalen da ake fuskanta sakamakon karancin likitocin hakora a kasar Nijar

Wallafawa ranar:

A Jamhuriyar Nijar, kasar da ke da mutane sama da milyan 18 amma kuma take fama da karancin likitocin hakora, yayin da alkalumma ke nuni, duka duka likitocin hakora da ake da su a fadin kasar ba su wuce 50 ba.A kwanakin da suka gabata, Abdoulkarim Ibrahim Shikal wanda ya ziyarci birnin Yamai, ya halarci kaddamar da wani asibitin hakora mai suna Sahhat karkashin jagorancin wata kwararriyar Likita Dr Halima Sule Ummaru, inda masu ruwa da tsaki a harkar lafiyar hakora daga sassan kasar suka halarci wannan biki.

Ma'aikantan asibiti a Afrika
Ma'aikantan asibiti a Afrika © RFI/Delphine Bousquet
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.