Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Karin bayani akan cutar kuturta da kuma yadda ake daukarta

Wallafawa ranar:

Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon, ya yi karin haske ne akan tambayar da aka nemi karin haske akai, dangane da cutar kuturta da kuma yadda ake daukar ta. Shirin kuma ya amsa tambayoyi akan 'yan wasan kwallon kafa da suka fi daukar albashi, sai kuma tarihin kafuwar kungiyar kwadago ta Najeriya.

Hoton yadda cutar kuturta ke sauya hallitar jiki.
Hoton yadda cutar kuturta ke sauya hallitar jiki. AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.