Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Matsalar shanyewar barin jiki

Wallafawa ranar:

Shirin lafiya jari ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne game da matsalar mutuwar barin-jiki ko kuma sandarewar wata gaba  ko kuma kagewar kashi a jikin dan Adam, matsalar da masana ke cewa ta fi addabar masu yawancin shekaru musamman wadanda ba sa motsa jiki.

Masu fama da matsalar mutuwar barin jiki kan yi amfani da keken tura mara lafiya don zirga-zirga
Masu fama da matsalar mutuwar barin jiki kan yi amfani da keken tura mara lafiya don zirga-zirga MONUSCO/Abel Kavanagh
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.