Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Badakalar rashawa ta jefa fannin lafiya cikin baraza a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin lafiya jari ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari game da gagarumar barazar da fannin kiwon lafiya ke fuskanta a Najeriya bayan wata badakalar almundahana da aka bankado a kasar, abin da ya haddasa dambarwa tsakanin hukumomin lafiya a kasar.

Fannin lafiya na da matukar muhimmanci ga rayuwar al'umma
Fannin lafiya na da matukar muhimmanci ga rayuwar al'umma CC/Wikimedia Commons
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.