Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Riga-kafin cutar shawara a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin lafiya jari ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu, ya tattauna ne kan cutar shawara, wato zazzabin yellow fever wadda ta barke a wasu jihohin Najeriya 16. Yanzu haka gwamnatin kasar tare da hadin gwiwar Majalisar Dinkin Duniya sun dukufa wajen bayar da allurar riga-kafin cutar musamman a jihar Borno da ke yankin arewa maso gabashin Najeriya.

Likitoci sun ce riga-kafin cutar shawara na taimaka wa wajen rage yaduwar cutar tsakanin al'umma
Likitoci sun ce riga-kafin cutar shawara na taimaka wa wajen rage yaduwar cutar tsakanin al'umma rfi
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.