Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Mutanen da harin bam ya ritsa da su na cikin mawuyancin hali a jahar Kano

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan makon tare da Umaymah Sani Abdulmumin, zai yi wai-waye ne gameda halin da mutanen da harin bam din babban Masallacin jahar Kano ke ciki, na ranar 28 ga watan Nuwamba shekara ta 2014, da ya yi sanadiyar mutuwar mutane sama da 500 nan take, tare da jikkata wasu fiye da 1000. Cikin wadannan shekaru uku akwai mutane da ke rayuwa cikin matsanan cin ciwo, wasu kuma nada mummunan nakasa. Abin da yasa shirin na wannan makon ziyartar wadan mutane domin ganin halin da suke ciki.

Wani da harin bam ya raunata na samun kula awani asibiti a Kano
Wani da harin bam ya raunata na samun kula awani asibiti a Kano REUTERS/Stringer
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.