Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Cimakar da ke haddasa kiba fiye da kima

Wallafawa ranar:

Shirin lafiya jari ce ya maida hankali ne kan illar da ke tattare da cimakar da ke haddasa cutar kiba fiye da kima tsakanin mutane, musamman ma yara kanana, wanda hakan ke sabbaba musu kamuwa da ciwon suga da hawan jini, wadanda a baya cutuka ne da aka fi sani tsakanin manya.

KIba fiye da kima a tsakanin yara saboda cimaka
KIba fiye da kima a tsakanin yara saboda cimaka
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.