Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Cutar zubar jini ta Haemophilia

Wallafawa ranar:

Haemophilia ko cutar zubar jini, cuta ce dake dake sa a rinka zubar da jini a duk lokacin da dan Adam ya sami rauni ko ya buge jikinsa.Likitoci sun bayyana cewa ana haifar mutum ne da ita, kuma bata yaduwa daga mutum zuwa mutum.Cikin wannan shirin Umaymah Sani ta duba dalilan cutar, illolinta da ma yadda ake kula da masu fama da ita......... a yi saurare lafiya.

Wani maras lafiya
Wani maras lafiya Photofusion/ Getty images
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.