Ilimi Hasken Rayuwa
Matashin da ya kera injin taimaka wa manoma a Bauchi (2)
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan na makon jiya, inda muka tattaunawa da wani matashin injiniya mai fasahar kere-kere a jihar Bauchin Najeriya.