Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Littafin adabin Hausa irinsa na farko

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne game da wani littafin labaran Hausa irinsa na farko da masana harshen Hausa suka samar a Najeriya.

An wallafa littafin labaran hausa irinsa na farko
An wallafa littafin labaran hausa irinsa na farko Abhi Sharma/abee5 CC BY 2.0
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.