Ilimi Hasken Rayuwa
Motocin tasi masu tashi sama za su rage cinkoso a duniya( 2)
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan na makon jiya, in da ya yi nazari kan samar da motocin tasi masu tashi sama da zummar rage cinkoson ababan hawa a manyen birane na kasashen duniya da suka hada da Lagos na Najeriya.