Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Daliban jami'o'in Najeriya na shirin komawa karatu

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya tattauna ne game da shirye-shiryen dalibai da malaman jami'o'in Najeriya na komawa dakunan karatu bayan janye yajin aikin da  Kungiyar Malaman Jami'o'in suka tsindima a ciki.

Wasu daga cikin daliban jami'o'in Najeriya da suka kammala karatunsu
Wasu daga cikin daliban jami'o'in Najeriya da suka kammala karatunsu The Guardian Nigeria
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.