Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Yaduwar jami'o'i masu zaman kansu a Afrika

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Muhammad Salissou Hamissou ya tattauna ne game da yaduwar jami'o'i masu zaman kansu a wasu kasashen Afrika.

Wasu daliban da suka kammala karatun jami'a a Najeriya
Wasu daliban da suka kammala karatun jami'a a Najeriya The Guardian Nigeria
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.