Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Halin da almajirai ke ciki a makarantun allo (4)

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris ya ci gaba kan na makon da ya gabata, in da ya yi nazari kan halin da almajirai masu karatun allo ke ciki musamman a arewacin Najeriya bayan wasu alkaluma sun nuna cewa, sama da yara miliyan 10 ne ba sa zuwa makarantar boko a kasar.

Wasu Almajirai a lokacin da suke bara a saman tituna a yankin arewacin Najeriya
Wasu Almajirai a lokacin da suke bara a saman tituna a yankin arewacin Najeriya Arewa aid
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.