Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Takaddamar yajin aikin ASUU a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan takaddamar da ake yi tsakanin gwamnatin Najeriya da Kungiyar  Malaman Jami'oi'n kasar, ASUU wadda ta shiga yajin aiki bayan gwamnatin ta gaza biya mata alkawuran da ta yi mata duk da rahotannin da ke cewa gwamnatin ta bai wa kungiyar wasu biliyoyin kudade amma ba a janye yajin aikin ba. Daliban jami'o'in na ci gaba da kokawa kan wannan al'amari wanda ke haifar musu da koma-baya a karatunsu na jami'a.

Tambarin ASUU a Najeriya
Tambarin ASUU a Najeriya The Herald Nigeria
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.