Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tarihin Sashin Hausa na Radio France International

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya da Amsa na wannan mako ya bada tarihin kafuwar Sashin Hausa na RFI kamar yadda wasu daga cikin masu sauraro suka bukata. Shirin ya kuma amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko.

Editan Sashin Hausa na Radio France International Bashir Ibrahim Idris yayin bikin cika shekaru 10 da kafuwa.
Editan Sashin Hausa na Radio France International Bashir Ibrahim Idris yayin bikin cika shekaru 10 da kafuwa. RFIHAUSA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.