Matsalar yada labaran karya na yiwa aikin jarida barazana
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako da Bashir Ibrahim Idris ya gabatar, yayi nazari tare da tattaunawa da masana kan illar da labaran karya ke yiwa aikin jarida barazana da kuma hanyoyin da za a bi wajen magance wannan matsala.
A game da wannan maudu'i