Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matsalar yada labaran karya na yiwa aikin jarida barazana

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako da Bashir Ibrahim Idris ya gabatar, yayi nazari tare da tattaunawa da masana kan illar da labaran karya ke yiwa aikin jarida barazana da kuma hanyoyin da za a bi wajen magance wannan matsala.

Mutane da dama na yada labaran karya a shafukan sada zumunta
Mutane da dama na yada labaran karya a shafukan sada zumunta Miguel SCHINCARIOL / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.