Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Makafin da ke sarrafa na'urar komputa a Najeriya (2)

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya dora ne kan na makon da ya gabata, in da ya kai ziyara cibiyar horar da makafi ta gwamnatin tarayya a Najeriya don tattaunawa kan ilimi da fasahar da Allah ya hore wa wadannan makafi. Baya ga sarrafa komputa, har ila yau makafin na koyan ayyukan fasahohi da kere-kere da dama a wannan katafariyar cibiya.

Wasu makafin nada fasahar sarrafa na'urar komfuta duk da larurar makanta
Wasu makafin nada fasahar sarrafa na'urar komfuta duk da larurar makanta LIONEL BONAVENTURE / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.