Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matashi dan Najeriya ya kera injin janareta mai amfani da ruwa (2)

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, in da ya tattauna da wani matashi dan Najeriya Amiru Abdullahi daga jihar Kano, wanda ya samu nasarar kera injin samar da hasken wutar lantarki, mai amfani da ruwa a maimakon man fetur.

Samfurin Injin Janaretan da Amiru Abdullahi ya keraRFI/Hausa
Samfurin Injin Janaretan da Amiru Abdullahi ya keraRFI/Hausa RFI/Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.