Ilimi Hasken Rayuwa
Matashi dan Najeriya ya kera injin janareta mai amfani da ruwa (2)
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:35
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, in da ya tattauna da wani matashi dan Najeriya Amiru Abdullahi daga jihar Kano, wanda ya samu nasarar kera injin samar da hasken wutar lantarki, mai amfani da ruwa a maimakon man fetur.