Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Dan Najeriya mai kera kayayyakin saukake rayuwa (3)

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne akan na makon jiya game da matashin dan Najeriya, Engr. Faisal Sani Bala Tanko da  ke kere-keren kayayyakin fasaha, abin da ya kai shi ga halartar wata gasa a Majalisar Dinkin Duniya

Engr. Faisal Sani Bala Tanko a Majalisar Dinkin Duniya
Engr. Faisal Sani Bala Tanko a Majalisar Dinkin Duniya RFI/Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.