Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matsalar faduwar jarabawa a makarantun Nijar (2)

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan na makon jiya, in da ya tattauna kan matsalar faduwar jarabawa tsakanin dalibai a makarantun Jamhuriyar Nijar.

Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou ya koka kan matsalar faduwar jarabawa tsakanin daliban makarantun kasar
Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou ya koka kan matsalar faduwar jarabawa tsakanin daliban makarantun kasar ludovic MARIN / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.