Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matsalar faduwar jarabawa a makarantun Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan matsalar faduwar jarabawa a makarantun jamhuriyar Nijar, lamarin da shugaban kasar ya ce, yana ci masa tuwo a kwarya a yayin jawabin da ya gabatar na bikin cika shekaru 58 da samun 'yancin kasar.

Shugaban Jamhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou ya damu da matsalar faduwar dalibai a jarabawa
Shugaban Jamhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou ya damu da matsalar faduwar dalibai a jarabawa ludovic MARIN / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.