Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Karin bayani akan bakan gizo da kuma abinda ya kunsa

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya da Amsa na wannan lokaci, kamar yadda aka saba, ya tuntubi masana ko kuma kwararru kan wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suke neman karin bayani akai.Daga cikin tambayoyin akwai karin bayani akan bakan gizo, da kuma gaskiyar ko yakan shanye ruwan sama idan hadari ya hadu.

Misalin yadda bakan gizo ya fito a sararin samaniyar, birnin Washington, da ke kasar Amurka. 24 ga watan Yuli, 2017.
Misalin yadda bakan gizo ya fito a sararin samaniyar, birnin Washington, da ke kasar Amurka. 24 ga watan Yuli, 2017. REUTERS/Joshua Roberts
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.