Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Hasken wayar hannu na haifar da illa ga lafiyar Idanu

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya da amsa, ya yi karin bayani kan matakan da ya kamata masu amfani da wayar hannu su dauka, wajen karewa ko rage illar da hasken wayoyi ko Komfuta ke haifarwa ga Idanu. Shirin ya kuma amsa wasu tambayoyin da masu sauraro suka nemi da a amsa musu.

Yawan kallon hasken wayar hannu yana rage karfin Idanu.
Yawan kallon hasken wayar hannu yana rage karfin Idanu. ©REUTERS/Fabrizio Bensch
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.